How to remove audio from video in filmora. Detaching audio from video. |Hausa| cire audio daga video

Опубликовано: 11 Сентябрь 2026
на канале: Skill Practice Hausa
48
6

In this video i will going to show you how to detach audio from video in filmora9. so let's go.

Previous tutorial:   • How to use elements in your project in fil...  

HAUSA DESCRIPTION
A wannan video nayi bayaninyadda ake cire audio daga video
wannan tashar (cahnnel) mun samar da ita domin koyar da ilimin Computer (Na'ura me kwakwalwa) a yaren Hausa.
Domin mun fahimci tasirin ilmantar da mutum a yaranshi, muna gabatarwa a harshen turanci sannan muna bayanin tsantsar ilmin (kimiyyar) a yaren Hausa sannan mu kulle da yaren turanci.
#skillpractice

SOCIAL MEDIA LINKS
Twitter:  / @mansur_muazu7  
Twitter:  / mansurmuazu7  
Facebook:  / skillpracticechannel