Labarin Mandiri A Birnin Kash: Babi na 4 mai taken Jarrabawa Ta Karshe.

Опубликовано: 16 Май 2026
на канале: Kande Gao
17
3

Ina gaishe ku, mutane na. Mandiri, Bahaushe, Xinjiang, a ganinku ko akwai alaka a tsakanin ukun nan? Ko dai babu? Daga yau zan fara wallafa jerin shirye-shiryen bidiyo a shafina, mai taken Labarin Mandiri A Birnin Kashi, wanda na dauka a Xinjiang a kwanakin baya.
Yau ga Babi na 4 mai taken Jarrabawa Ta Karshe. A sha kallo lafiya...