Labarin Mandiri A Birnin Kash: Babi na 3 mai taken Sauti Mai Ban Mamaki.

Опубликовано: 15 Май 2026
на канале: Kande Gao
35
4

Ina gaishe ku, mutane na. Mandiri, Bahaushe, Xinjiang, a ganinku ko akwai alaka a tsakanin ukun nan? Ko dai babu? Daga yau zan fara wallafa jerin shirye-shiryen bidiyo a shafina, mai taken Labarin Mandiri A Birnin Kashi, wanda na dauka a Xinjiang a kwanakin baya.
Yau ga Babi na 3 mai taken Sauti Mai Ban Mamaki. A sha kallo lafiya...