Mutane na, yayin da nake yawo a birnin Sanya da ke kudancin kasar Sin

Опубликовано: 16 Май 2026
на канале: Kande Gao
9
2

Mutane na, yayin da nake yawo a birnin Sanya da ke kudancin kasar Sin, na gwada wani nau’in wasan da ake kiransa Parasailing a bakin turawa. Gaskiya wasan mai ban sha’awa sosai, ganin yadda zai ba da damar kallon teku daga sama. In akwai dama, sai ku gwada, tabbas ne za ku ji dadi.