Ina gaishe ku, mutane na. Mandiri, Bahaushe, Xinjiang, a ganinku ko akwai alaka a tsakanin ukun nan? Ko dai babu? Daga yau zan fara wallafa jerin shirye-shiryen bidiyo a shafina, mai taken Labarin Mandiri A Birnin Kashi, wanda na dauka a Xinjiang a kwanakin baya.
Yau ga Babi na 2 mai taken Sirrin Taba Kai Sau Uku. A sha kallo lafiya...