Akwai wani kauye a lardin Zhejiang da ke gabashin kasar Sin, inda ake jin dadin kamshin lemun zaki a lokacin girbi. Sai dai kuma, lemun sun kawo cikas ga mazauna wurin. Shin me ya faru? Idan akwai dama, za ka so zama dagacin kauyen don taimaka musu? Sai a kalli bidiyon nan a samu amsa...